Laraba 8 Yuli 2026 - 18:14

Kamfanin Dillancin Labaran Hauza- Yadda Ayatullah Sayyid Muhammad Taƙi Hakeem ya jagoranci sallar jana'izar Shahidin Jagora, Ayatullah al-Uzma Shahid Sayyid Ali Hussaini Khamenei (H) a Haramin Amirul Muminin Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf mai alfarma inda miliyoyin mutane da suka haɗa da manyan malaman Hauzar Najaf da sauran al'umma daga sassa daban-daban suka halarta.

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha